Jami’an tsaro sun kashe ’yan bindiga 10 a Zamfara
’Yan bindigar sun kai wa jama’a farmaki a yankin Mada na kauyen Hayin Daudu.
Manyan Labarai
’Yan bindigar sun kai wa jama’a farmaki a yankin Mada na kauyen Hayin Daudu.
Maharan sun kai farmaki da nufin kashe shugaban ’yan bangar.
Ana zargin mayakan haramtacciyar kungiyar IPOB da kai harin na ranar Talata.
Tsohon Babban Hafsan Tsaro da shguabannin Yarabawa sun jajanta wa Buhari.
A watan Maris ne ’yan bindiga suka kai hari Kwalejin, inda suka sace dalibai mata zalla.