Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sace mutane 14 a Kaduna

Mutane uku sun yi nasarar tserewa daga hannun ’yan bindigar.

Boko Haram: Attahiru mai fada da cikawa ne —Zulum

A wata hudu Janar Attahiru ya je Borno sau shida don kara wa sojoji kaimi.

Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya da suka mutu a hadarin jiragen sama a tarihi

Uku sun mutu yayin da suke ganiyar aiki, guda kuma bayan ya yi ritaya.

Attahiru na daf da zama abin alfahari — Buratai

Tukur Buratai ya yi matukar kaduwa da rasuwar Janar Attahiru.

An yi wa Buhari ca kan rashin halartar jana’izar Janar Attahiru

Rashin ganin fuskar Shugaba Buhari a wurin jana’izar ya tayar da kura.