Duk wanda ya biya ’yan bindiga kudin fansa za a daure shi shekara 15
Majalisar Dattawa ta kammala karatu na biyu a kan sabuwar dokar.
Manyan Labarai
Majalisar Dattawa ta kammala karatu na biyu a kan sabuwar dokar.
Sojoji sun hallaka ’yan bindiga uku a wani artabu a yankin Chukun na Jihar Kaduna.
NLC ta dakakar da yajin aikin domin halartar zaman da Gwamnatin Tarayya ta kira
El-Rufai ya ce zai yi wa shugabannin kwadago abin da ba za su kara marmarin Kaduna ba.
Ministan Kwadago zai yi zama da bangarorin a ranar Alhamis.