Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yajin aikin Kaduna: NUPENG za ta shiga yajin gama-gari

Ma’aikatan man fetur na shirin shiga yayin aikin gama-gari kan takaddamar Kaduna

Kungiyar Kwadago na neman El-Rufai ruwa a jallo

NLC ta ce za ta fara yajin aiki a fadin Najeriya daga ranar Litinin

Gwamnatin Tarayya ta shiga rikicin ’yan kwadago da El-Rufai

Ta bukaci Gwamna El-Rufai kada ya kara dagula lamarin yadda ba za a iya shawo kansa ba.

Gwamnonin APC sun nemi El-Rufai ya sasanta da Kungiyar Kwadago

Sun yi gargadi a kan mummunan tasirin da yajin aikin zai yi wa tattalin arzikin Jihar Kaduna.

Yajin Aiki: Na kori duk Ma’aikatan Jinya ’yan kasa da matakin aiki na 14 — El-Rufai

Har kawo yanzu Kungiyar Kwadagon ba ta yi martani a kan lamarin ba.