Manyan Labarai

Manyan Labarai

El-Rufai na neman Shugaban NLC ruwa a Jallo

NLC na yajin aiki saboda sallamar ma’aikata da El-Rufai ke yi.

Mun amince a haramta yawon kiwo —Dattawan Arewa

Kungiyar ACF ta bukaci gwamnonin Arewa su amince a haramta yawon kiwo a jihohinsu.

Gwamnonin PDP sun goyi bayan hana kiwon-sake

Gwamnonin sun ce kiwon zamani shi ne zai magance rikicin manoma da makiyaya.

Sheikh Dahiru Bauchi ya amince da nadin Sanusi Khalifan Tijjaniyya

Shehin malamin ya yi murna, ya kuma yi wa sabon Khalifan addu’o’i samun nasara.

’Yan bindiga sun hallaka mutum hudu a Ribas

’Yan bindiga da ake zargin ’yan kungiyar asiri ne sun harbe mutum hudu a Kono Boue.