Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari zai tafi Paris halartar taron kasashen Afrika

Za su tattauna kan tsaro a yankin Sahel da Tafkin Chadi da kuma tattalin arziki.

Tsohon Shugaban Kasa IBB tsohon saurayina ne —Ummi Zee-zee

Ummi Zee-zee ta ce ta yi soyayya da tshohon Shugaban Kasa Babangida.

Dalilin da ma’aikatan asibiti ke wulakanta majinyata

Wata mai jego ta ce ma’aikatan jinya sun yi ta marinta a lokacin da take nakuda.

Harin Gaza ya hallaka mutum 120 ya jikkata 830

Isra’ila ta ci gaba da luguden wuta a kan Gaza a matsayin martani ga hare-haren Hamas.

Za mu agaza wa Chadi kan zaman lafiya —Buhari

Buhari ya yi alkawarin cewa Najeriya za ta taimaki Chadi don tabbatar da zaman lafiya.