Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda sauran masu sallar Tahajjud 10 da aka sace a Katsina suka kubuta

Ko tafiyar da aka yi da mu ai azaba ce balle kuma ace ga dauri.

Buhari a kara dagewa don magance matsalar tsaro —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi,  ya yi kira ga Shugaban Kasa da gwamnoni da su kara daura damara domin shawo kan matsalar tsaron da ake fama da shi a Najeriya.

An kara kona ofishin ’yan sanda a Abiya

Hare-hare da ake zargin IPOB da kai wa ofisoshin ’yan sanda na karuwa a Kudu-maso-Gabas.

Yau take Sallah a Najeriya da Saudiyya

Miliyoyin Musulmai na bikin Sallah bayan kammala azumi 30.

Dalilinmu na Sallar Idi ran Laraba —Dahiru Bauchi

Shehin malamin ya ce an tabbar musu da ganin wata ranar Talata a sassan Najeriya.