Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wasu ’yan Izala sun bijire wa Sarkin Musulmi, sun yi Idi ran Laraba

Wasu ’yan Izalan Jos sun yi Sallar Idi ran Labara sabanin umarnin Sarkin Musulmi.

Sheikh Dahiru Bauchi ya gudanar da Idin Karamar Sallah

Tijjani Dahiru Bauchi ne ya jagoranci sallar Idi yayin da mahaifinsa ya kasance cikin mamu.

Matsalar Tsaro: Gwamnonin Kudu sun nemi Buhari ya kira taron gaggawa

Yakasai ya ce babu wani taro da zai magance matsalolin Najeriya a wannan lokaci.

Ranar Alhamis za a yi Sallah — Sarkin Musulmi

Idin karamar Sallah za ta kama ranar Alhamis.

Mayakan Boko Haram sun kai hari Maiduguri

Ana ci gaba da musayar wuta tsakanin dakarun soji da mayakan Boko Haram.