Ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a Saudiyya
Ta tabbata sai ranar Alhamis mai zuwa za a yi sallah karama a kasar Saudiyya.
Manyan Labarai
Ta tabbata sai ranar Alhamis mai zuwa za a yi sallah karama a kasar Saudiyya.
Yadda jama’a ke cefanen sallah a manyan kasuwannin Kano shida.
Bangaren Sheikh Dahiru Bauchi ya ce ba shi da masaniyar an ba Sarki Sanusi Khalifanci.
Babu zuwa filayen idi, babu shagulgulan sallah a wuraren shakatawa.
Dan kwamitin ganin wata ya ce ko a ranar Laraba, ba za a ga watan cikin sauki ba.