Majalisar Tattalin Arziki ta ba da shawarar jingine ƙudirin ƙara haraji
Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa a Najeriya ta ba da shawarar dakatar da ƙudirin yi wa haraji kwaskwarima da gwamnatin tarayya ke shirin yi. Mambobin
Manyan Labarai
Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa a Najeriya ta ba da shawarar dakatar da ƙudirin yi wa haraji kwaskwarima da gwamnatin tarayya ke shirin yi. Mambobin
Gwamna Uba Sani na Jihar Kaduna ya sanar da Naira 72,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi.
Ɗangote ya ce a yanzu haka matatarsa na da man da zai ishi Nijeriya na kwana 12, amma ’yan kasuwa na kuka da cewa farashinsa ya yi tsada.
Alamu sun nuna cewa sakamakon kuncin rayuwa da ake fama da shi a Najeriya, ingnacin aikin da ma’aikata suke yi yana raguwa. Aiki yana ingnatuwa ne dai
An shafe aƙalla kwanaki 10 babu wutar lantarki a jihohin Arewacin Nijeriya.