Manyan Labarai

Manyan Labarai

INEC za ta kirkiri sabbin rumfunan zabe 3,148 a Kano

INEC ta ce za ta dauki matakin ne da nufin rage cunkoso a rumfunan da ake da su.

Mutum 15 sun rasu a hatsarin kwalekwale

Wasu da dama sun bace, a yayin da wasu 17 suka tsallake rijiya da baya.

Sallah: Ranar Talata za a fara neman wata —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi ya ce a fara neman watan Karamar Sallar bana daga ranar Talata.

Murar tsuntsaye: An kashe kaji 27,000 a Bauchi

An dai sami rahoton barkewar cutar a Kananan Hukumomin Bauchi da Toro a jihar.

Najeriya za ta fara gurfanar da masu taimaka wa ta’addanci a gaban kotu – Malami

To sai dai Ministan ya ki amincewa Ya fadi adadin wadannan mutanen da ake tattarawa.