Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bikin Sallah: An dakatar da kilisa da hawan Sallah a jihar Neja

Daukar matakin ya biyo bayan zargin wasu na kokarin fakewa da yanayin wajen tayar da zaune tsaye.

Ba za mu goyi bayan juyin mulki ba – Afenifere

Afenifere ta ce halin da kasar ke ciki ne ya harzuka wasu suka fara kiraye-kirayen sojoji su yi juyin mulkin.

Abaya: Yadda gasar kayan Sallah ke sanya mata a hadari

Yadda gasar sanya abaya ta #AbayaChallenge ke nemar tayar wa ’yan mata zaune tsaye.

Za a binciki NPA bayan dakatar da Hadiza Bala Usman daga shugabancinta

Hakan na zuwa ne bayan sauke Hadiza Bala Usman daga shugabancin hukumar a ranar Alhamis.

‘Mun shawo kan ’yan bindiga a kan kashe daliban jami’ar Greenfield’

Sako daliban Afaka ta kara mana karfin gwiwar ci gaba da tattaunawa da ’yan bindiga.