Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Mun shawo kan ’yan bindiga a kan kashe daliban jami’ar Greenfield’

Sako daliban Afaka ta kara mana karfin gwiwar ci gaba da tattaunawa da ’yan bindiga.

’Yan bindiga sun sace daliban jami’a a Abiya

Har yanzu ba a tantance adadin daliban da ’yan bindigar suka yi awon gaba da su ba.

Rashin tsaro: Addu’o’in da za a yi a Ramadan —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi ya ce a yi wa Najeriya addu’ar samun tsaro a kwanakin karshen Ramadan.

Shugabannin Tsaro na ganawar sirri da Majalisar Tarayya

Shugabannin Tsaron Najeriya na ganawar sirri da Majalisar Tarayya.

Yadda aka kubutar da Daliban Afaka 27

Sai da aka biya kudin fansa ’yan bindigar suka fara wasa da hankalin masu shiga tsakani.