Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ku sako Daliban Jami’ar Greenfield —Buhari ga ’yan bindiga

Bayan Daliban Afaka, Shugaba Buhari ya nemi ’yan bindiga su sako mutanen da ke hannunsu.

Buhari ya biya ’yan bindiga kudin fansa —Obasanjo

Buhari ya sha gargadin gwamnoni a kan bude kofar yin sulhu da ’yan bindiga.

Daliban Afaka 27 da aka sako sun isa Hedikwatar ’Yan sanda a Kaduna

Mafi akasarin daliban sun galabaita yayin da wasunsu rabin tsiraicinsu yake a bayyane.

’Yan bindiga sun sako Daliban Afaka

A halin yanzu daliban na hanyarsu da zuwa garin Kaduna bayan ’yan bindigar sun sako su.

Rashin tsaro: Majalisa ta bukaci a dage kidayar 2021

Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnati ta dakatar da kidayar da aka shirya gudanarwa a bana.