Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a rage albashin ma’aikatan Gwamnatin Tarayya

Shugaba Buhari ya ba da umarnin rage albashin wasu ma’aikatun Gwamnatin Tarayya.

An kara sako dalibin Jami’ar Greenfield

Mahaifiyar ta shaida wa Aminiya cewa ’yan bindiga sun sako shi a karshen mako.

An kori kwamandan Hisbah da aka kama da matar aure a otal

An tabbatar da laifin kwamandan Hukumar wanda ya yi fice wajen kamen karuwai.

An yi garkuwa da Shugaban Miyetti Allah na kasa

’Yan bindiga sun je har gidanshi suka tafi da shi da bakin bindiga.

Manyan Hafsoshin Najeriya sun yi fatali da bukatar yi wa Buhari juyin mulki

Wannan dai ba shine karon farko da sojojin ke watsi da irin wadannan shawarwarin na juyin mulki ba.