Manyan Labarai

Manyan Labarai

Manyan Hafsoshin Najeriya sun yi fatali da bukatar yi wa Buhari juyin mulki

Wannan dai ba shine karon farko da sojojin ke watsi da irin wadannan shawarwarin na juyin mulki ba.

Boko Haram ta kashe mutum 30 ta tashi sansanin soji a Borno

An kashe sojoji biyar da ’yan Civilian JFT 15 a harin na Ajiri.

Biyan diyya ga masu garkuwa da mutane haramun ne —Farfesa Maqari

Shehin malamin ya ce mutuwa a hannun masu garkuwa da mutane mutuwar shahada ce.

Mayakan Boko Haram sun kai hari Bauchi

Mayakan sun tsallaka jihar Bauchi ce daga Yobe da ke makwabtaka da ita.

’Yan bindiga sun yi barazanar kashe ragowar daliban Jami’ar Greenfield

Ya ce wannan shine gargadinsu na karshe kuma matukar aka ki kawo kudin to sai dai a kwashi gawarwakinsu.