Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a fara cin tarar masu sare bishiyoyi N100,000 a Abuja

A cewarta, duk bishiyar da aka shuka a gida, daga lokacin da ta girma ta zama mallakin al’umma, hakan ya sa dole ana bukatar izinin hukuma kafin a sar

An mayar da ’yan Arewa 42 gida daga Ondo

An dai tisa keyar matasan ne zuwa jihohin Kano da Jigawa wadanda jihar ta ce galibnsu daga nan suka fito.

Mayakan Boko Haram sun kashe Kwamandan soji a sansanin dakaru a Borno

A makonnin baya bayan nan mayakan sun tsananta kai wa dakaru hari.

An harbe Kwamishina, an yi awon gaba da shugaban Karamar Hukuma a Kogi

Duka su biyun dai an kai musu hari ne a garin Erukutu dake kan iyakar jihar da Kwara da yammacin ranar Asabar.

COVID-19: An dakatar da bakin Turkiyya da Brazil da Indiya daga shigowa Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da matafiya daga kasashen Turkiyya da Brazil da Indiya daga shigowa Najeriya saboda karuwar masu kamuwa da cutar COVID-19