Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kara wa malaman Kano shekarun ritaya zuwa 65

Kazalika, Ganduje ya amince da shekaru 40 a matsayin shekarun da malaman za su iya shafewa suna aiki a jihar.

An bankado ma’aikatan bogi 668 a Gombe

Ya ce sakamakon tantance ma’aikatan bogin, jihar ta adana Naira miliyan 38 da dubu 300.

Yadda ’yan Boko Haram suke farautar malamai a Geidam

Mamayar ta Boko Haram dai ta tilasta wa dubban mazauna garin yin hijira zuwa makwabtan garuruwa domin neman mafaka.

Ranar ma’aikata: Buhari ya jefa ’yan Najeriya cikin tsaka mai wuya – Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya koka kan irin halin da ma’aikatan Najeriya suka tsinci kansu a ciki. Ya yi zargin cewa ma

Maganar karin kudin wutar lantarki kururuwar Iblis ce – Minista

Ya ce ko daya gwamnati bata da wata aniyar kara kudin a yanzu.