An yi musayar wuta tsakanin ɓarayin mota da ’yan sanda a Abuja
’Yan fashin suna isowa wurin da ’yan sandan daga shiyyar Galadimawa suke, sai suka buɗe wa jami’an wuta
Manyan Labarai
’Yan fashin suna isowa wurin da ’yan sandan daga shiyyar Galadimawa suke, sai suka buɗe wa jami’an wuta
Kyaftin Zubairu ya tabbatar da cewa sojoji suna yin iya ƙoƙarinsu don dawo da ragowar waɗanda aka sace cikin aminci.
Daga karshe mutanen unguwar suka kamo shi, suka lakaɗa masa duka, har ya ce ga garinku nan.
Daga bisani mutane suka kulle harabar masallacin, suka yi ta jifan wanda ake zargi da duwatsu, kafin daga ƙarshe su buge shi, wanda hakan ya yi sanadi
Yayin da bukukuwan karshen shekara ke kara karatowa, ‘yan Najeriya da da suka saba tafiye-tafiye a karshen shekara a wannan lokaci suna bayyana