Manyan Labarai

Manyan Labarai

Auwalu Daudawa: An harbe mutumin da ya kitsa sace Daliban Kankara

Auwalu Daudawa ya yi gamo da karshensa a hannun abokan adawa.

Muna biyan ’yan bindiga kar su kawo mana hari

Mazauna yankin Shiroro sun koma biyan ’yan bindiga kudade don kar su kawo musu hari.

A wata uku an kashe mutum 323, an sace 949 a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta ce an kashe ’yan bindiga 64 a musayar wuta a wata ukun farkon 2021.

Za a biya ’yan fansho karin kudi a watan Mayu

Za a biya su bashin hakkokinsu na shekara biyu tun daga 2019.

Azumin Bana: ‘Da kyar muke samun abinci’

Abubuwan da suka sa ciyar da almajirai neman gagara a azumin bana.