An mayar da mu saniyar ware a harkar titin jirgin kasa –Gwamnan Gombe
Gwamnan ya koka matuka kan yadda ya ce an yi shakulatin-bangaro da yankin a ayyukan titin jirgin kasan.
Manyan Labarai
Gwamnan ya koka matuka kan yadda ya ce an yi shakulatin-bangaro da yankin a ayyukan titin jirgin kasan.
Umarnin dakatarwar dai na kunshe ne a cikin wata wasika da ma’aikatar ta fitar dauke da sa hannun Kwamishinan ma’aikatar, Alhaji Ahmad Aliyu Jalam.
“Duk da cewa bashin da ake binmu zai yi tashin gwauron zabi, amma duk da haka bai taka kara ya karya ba,” inji shi.
Ana zargin akwai tsamin dangartaka tsakanin Sarkin Musulmi da magajin gari
Kungiyar IPOB ta yi wa Fulani 19 ’yan gida daya kisan gilla a Jihar Anambra.