Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Jami’an gwamnati na wa jami’an tsaro manakisa a yaki da ta’addanci’

Farfesa Dikwa ya ce manakisar ce dalilin ci gaban ta’addancin Boko Haram.

Surutai ba za su sa mu tattauna da ’yan bindiga ba —El-Rufai

El-Rufai ya ce tattaunawa da biyan kudaden fansa ga ’yan bindiga ba su sa sun daina ba

Majalisa ta nemi Buhari ya ayyana dokar ta-baci a Najeriya

‘Yan Najeriya sun shiga cikin halin kakanikayi saboda matsalar tsaro.

’Yan bindiga sun saki sabon bidiyon daliban Kwalejin Afaka

Bidiyon ya nuna matar soja da aka yi garkuwa da ita, daliban na rokon a cece su

‘Kauyukan Neja 42 ne ke karkashin ikon Boko Haram’

Kalaman na zuwa ne kwana daya bayan Gwamnan jihar, Abubakar Sani Bello ya ce ’yan ta’addan sun kafa tutocinsu a wasu kauyukan jihar.