Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kai wa unguwar Hausawa hari a Imo

Jami’an tsaro sun shafe tsawon daren Litinin zuwa wayewar garin Talata suna artabu da maharan

’Yan daba sun cinna wa Babbar Kotu wuta a Ebonyi

Harin ya haifar da zullumi tare da tilasta wa hukumomin jihar fara yin taka-tsan-tsan.

Akwai yiwuwar a kara kudin wutar lantarki a Najeriya

NERC ta ba da kwana 21 domin jin ra’ayoyin jama’a kan sauye-sauyen.

’Yan Najeriya na nuna halin ko-in-kula da COVID-19 – NCDC

NCDC ta ce akwai barazanar cutar na iya dawowa muddin aka ci gaba da zama kara zube.

Sojoji sun ragargaji ’yan Boko Haram a Gwoza

Ana gab da shan ruwa suka far wa garin, nan take kuma sojoji suka yi musu kaca-kaca