Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mayakan Boko Haram sun shiga kwana na 3 suna sheke ayarsu a Geidam

Akalla Mutum 11 ne ’yan gida daya aka tabbatar da kashe su sakamakon fashewar wani abu a garin.

’Yan bindiga sun kai hari coci a Kaduna

Sai dai Aminiya ta gano cewa ’yan bindigar sun yi awon gaba da masu ibada da dama.

An sa lokacin jana’izar Mahaifiyar Sarkin Kano

Jirgi zai kawo gawarta daga birnin Alkahira na kasar Masar.

Gobara ta yi ajalin masu cutar Coronavirus 27 a Bagadaza

Ana samu akalla mutum 8,000 sabbin kamuwa da cutar duk rana a kasar.

Harin Geidam: Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 21

Mayakan Boko Haram 21 sun sheka barzahu bayan sojoji sun yi musu luguden wuta a Geidam.