Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dan uwan Sarkin Musulmi ya rasu

Wan Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III ya rasu

’Yar Sardauna, Aisha ta rasu

Allah Ya yi wa ’yar Sardaunan Sakkwato, Alhaji Ahmadu Bello, mai suna Aisha rasuwa

Azumin bana: Halin matasa masu ‘yin caji’ a lokacin Sahur

Mata da maza sun bayyana yadda suke yin sahur, bude baki da ma azumin da taimakon kayan maye

KASU: Nan gaba za mu sanar da karin kudin makarnata

Jami’ar KASU ta ce karin kudin makarantar da ke yawo a halin yanzu ba gaskiya ba ne

Fursunoni sun ta da bore a babban gidan yarin Kano

Tarzomar dai ta barke ne kan wata tabar wiwi da aka shigo da ita cikin gidan ranar Alhamis.