Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu murkushe cutar zazzabin cizon sauro zuwa 2025 — WHO

Sama da kashi 90 na mutanen da ke mutuwa sakamakon kamuwa da ita na fitowa ne daga Afirka.

Bayan karyata cutar COVID-19, daga karshe an fara rigakafinta a Kogi

Duk da haka, gwamnatin ta ce ba za ta tilasta wa kowa karbar rigakafin ba, kuma ba za ta hana dukkan mai son a yi mishi ita ya samu ba.

Majalisar Dattawa ta amince wa gwamnati ciyo bashin $1.5bn da €995

Hakan dai ya biyo bayan da Majalisar ta yi nazarin rahoton Kwamitinta Mai Kula da Basussuka na Gida da na Ketare.

Ba mu tattauna batun Pantami a taron Majalisar Zartarwa ba – Lai Mohammed

Tuni dai muhawarar neman ganin Pantami ya sauka daga mukaminsa ta fara daukar salon bangaranci da banbancin addini.

Ali Sarkin Mota, Direban Sardauna ya rasu

Allah Ya yi wa Alhaji Ali Sarkin Mota, Direban Sardauna Ahmadu Bello rasuwa.