Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kai hari Jami’ar Greenfield a Kaduna

Har yanzu ba’a a tabbatar da adadin daliban da suka sace ba.

‘Me ya sa ’yan bindiga ke tursasa matan da suka kama auren su?’

Sabuwar dabi’ar dai yanzu na neman zama ruwan dare ga kungiyoyin ta’adda.

Daliban Jami’ar Jos 2 sun mutu a rikicin matsafa

Rahotannin sun ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 10 na daren ranar Litinin, a daidai lokacin da daliban suke dakunansu.

An harbe Shugaban Chadi, Idriss Deby

An harbe Shugaba Deby a filin daga.

An ceto yarinyar da aka kulle tsawon shekara 10 a Kano

Yawanci kishiyoyi sun fi aikata wannan laifi, amma wannan asalin iyayenta ake zargi.