Cutar Murar Tsuntsaye: Manoman Kano sun tafka asarar N600m a watanni 2
Rahotanni dai sun ce tun bayan barkewarta, cutar ta kassara gidajen gona 42 cikin watanni biyu a jihar.
Manyan Labarai
Rahotanni dai sun ce tun bayan barkewarta, cutar ta kassara gidajen gona 42 cikin watanni biyu a jihar.
Rasuwar Abba ta koyar da darasi ga ‘yan Najeriya, musamman game da cutar COVID-19
Sai dai ya yi zargin cewa akwai siyasa a zarge-zargen dake alakanta shi da kalaman.
Ya ce hakan dai ya saba da koyarwar addinin Musulunci.
Ya zuwa yanzu dai, kimanin mutum 11 ke nan aka kashe ’yan Arewa a jihar ta Imo a cikin kasa da mako biyu.