Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kofin FA: Karo da Guardiola ba dadi – Kocin Chelsea

Wannan karawa da Chelsea dai na cikin kalubalen da Man City ke fuskanta a burinta na lashe duk wata gasa da ke gabanta.

’Yan matan Chibok: Ina aka kwana bayan shekara 7?

Shekara 7 bayan sace ‘yan matan Chibok, masu fafutuka sun ce sun yi wasu nasarori

Tamowa: Yara 81 sun rasu, 5,200 na asibiti a Nasarawa

Yara 5,200 na kwance a asibitoci saboda rashin abinci mai gina jiki a Jihar Nasarawa

JAMB ta haramta wa iyaye raka ’ya’yansu wuraren zana jarabawa

Daga nan sai ya shawarci iyaye da ma wakilansu da su daina yi wa ’ya’yan nasu tsallaken ajin da ya wuce kima.

Matawalle ya sauke basarake kan ba wa soja mai sayar da makamai sarauta

An kama sojan a yayin da yake kokarin mika makamai ga ’yan bindiga