Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jirgin sama ya yi hatsari yayin sauka a Kano

Majiyoyi sun bayyana cewa babu wanda ya ji rauni a cikin jirgin.

An kashe mai ciki da ɗanta a Kano

Mazauna unguwar sun shiga ruɗani sakamakon faruwar lamarin.

Taɓarɓarewar rashin tsaro ya nuna rashin shugabanci na gari — Obi

Ɗan siyasar ya ce akwai sakaci kan yadda gwamnati ke tafiyar da sha’anin tsaro a ƙasar nan.

Akwai fargaba kan noman ranin bana

A yanzu da lokacin ranin ya zagayo, wasu manoma a jihohin Sakkwato da Yobe da Katsina sun bayyana fargaba kan yadda za ta kasance a wannan karon.

Shirin kafa ‘Hisbar Ganduje’ ya tayar da ƙura a Kano

Yunƙurin tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, na kafa wata rundunar tsaro mai kama da Hisbah ya jawo ce-ce-ku-ce a faɗin jihar