Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ranar Talata ce 1 ga watan Ramadan a Najeriya – Sarkin Musulmi

Hakan dai na nufin dukkan Musulmin Najeriya za su tashi da azumi a ranar ta Talata.

Zargin ta’addanci: Ku nemi afuwa cikin awa 24 ko mu hadu a kotu —Pantami

Ya ba da awa 24 a janye labarin zargin sa da ta’addanci ko kotu ta raba su

Ba biyan albashi aka zabe ni in yi ba —El-Rufai

Gwamnan Kaduna ya ce don ya samar da tsaro da sauransu aka zabe shi ba biyan albashi ba kawai

An ga watan Ramadan a Saudiyya

Za a fara Sallar Taraweeh a Masallatan Harami daga ranar Litinin

Pantami zai maka kafar da ta zarge shi da ta’addanci a kotu

Babu ko da makamancin sunasa a cikin mutanen da hukumar tsaro ta FBI take nema