Za mu gabatar da tafsirai cikin yaruka daban-daban a Gombe —JIBWIS
Za mu mayar da hankali wajen dasa akida a zukatan al’umma da karantar da sunnar Manzon Allah (S.A.W.)
Manyan Labarai
Za mu mayar da hankali wajen dasa akida a zukatan al’umma da karantar da sunnar Manzon Allah (S.A.W.)
’Yan siyasa na mallake mutanenmu saboda duhu na jahilci da kuma talaucin da ya yi mana katutu.
Ganduje ne yake da alhakin ya yi bayani game da kwangilar ayyukan.
Za mu rika gabatar da sallolin ta hanyar kiyaye matakan dakile yaduwar annobar Coronavirus.
Ranar dai ita ce ta yi daidai da 29 ga Sha’aban na shekarar 1442 bayan Hijira.