Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ganin ’yan bindiga ya fi sauki a kan ganin Buhari – Sheik Ahmad Gumi

A baya dai gwamnatin Buhari ta yi watsi da bukatar malamin ta yi wa ’yan bindigar afuwa a matsayin hanya daya tilo ta samun zaman lafiya.

Ramadan: Tsakanin daukar nauyin tafsiri da ciyarwa wanne ya fi falala?

Yayin da wasu malaman suke ganin ciyarwa ta fi falala, wasu kuwa sun ce daukar Tafsirin ya fi muhimmanci.

El Clásico: Ana dauki ba dadi tsakanin Real Madrid da Barcelona

Ko wacce kungiya na matukar bukatar makin ukun da za a iya samu daga wasan

Abin da ya sa Najeriya ba za ta daina cin bashi ba – CBN

A cewar Emefiele, babu wani laifi a ciyo bashi matukar za a yi amfani da shi domin kyakkyawar manufa.

Kullum sai an doke mu da bakin bindiga —Daliban Afaka

Wani dalibin kwalejin ya ce masu garkuwa na zane su kuma ba sa barin su yi ibada