Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba zafin kai kuka fi mu ba —Matawalle ga ’yan Kudu

Ya ce idan lokaci ya yi za su gane cewa Arewa ba kanwar lasa ba ce

Sarkin Zazzau ya tumbuke rawanin Ciroman Zazzau

An sauke Ciroman saboda rashin biyayya da kuma sukar asalin Sarki Bamalli

Matar aure mai sana’ar tuka Keke NAPEP a Kano

‘Sai Mama’ ta ce babur dinta ya fi karfin maza, “nakan iya dage kafa daya yadda maza ke yi.”

’Yan bindiga ba su da ’yancin rayuwa, a shafe su a ban kasa —El-Rufai

Gwamnan Kaduna ya bayyana hanyar magance rikicin manoma da makiyaya

Dalilina na yin watsi da shawarar zuwa Landan duba lafiyata —Aisha Buhari

Sai da raina ya baci saboda shawarar da aka bani a kan tafiya Landan ganin Likita.