Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kaddamar da littafin rayuwar Aisha Buhari

An kaddamar da littafin a daidai lokacin da Shugaba Buhari yake ganin likitocinsa a Landan.

Karin dalibai biyar na Kwalejin Noma ta Kaduna sun kubuta

Cikin kwana uku dalibai 10 sun kubuta daga cikin 39 da aka sace.

Shugabannin ‘yan bindiga 4 sun mika wuya a Katsina

’Yan bindigar sun sallama makamansu tare da shanun sata ga jami’an tsaro

Shin DSS ce ta azabtar da direban Buhari har ya mutu?

Hukumar ta ce ko sau daya ba ta taba tsare direban Buhari ba

Babu hujja a kyale talaka cuta ta kashe shi —Dokta Amina

Ta ce babu dalili hukuma ta bari cututtuka suna kashe mutane saboda su takalawa ne