Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sake kai wa ofishin ’yan sanda hari a Imo

An yi garkuwa da jami’in dan sanda; Hari na uku cikin kwana uku a ofisohin ’yan sanda a Jihar

Ramadan: Hanyar magance sabanin ganin wata —Farfesa Mansur

Ya bayyana yadda za a mangace matsalar da ke kawo sabanin ganin wata a Najeriya

Haramtattun makamai miliyan shida na shawagi a Najeriya — Abdussalami

Tabbas hakan ya kara tabarbarewar matsalar tsaro wanda ya yi sanadiyar mutuwar sama da mutum 80,000.

Ana zargin Tambuwal da haddasa rikici a jam’iyyar PDP

Kowa ya san jihar Kano ita ce cibiya kuma jigon siyasar Arewacin Najeriya.

Babu wata Gwamnati a Najeriya —Jerry Gana

Mutane da dama sun kasa fahimtar cewa babu wata gwamnati a Najeriya.