Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sabon Shugaban ’Yan Sandan Najeriya ya karbi ragamar aiki

Ra’ayoyi sun sha bamban kan nada Alkali Usman a mukamin

Osinbajo ya daura wa Usman Alkali Baba sabon mukaminsa

Sabon Mukaddashin Sufeto Janar na ’Yan Sandan ya fara aiki nan take ranar Talata

Sojoji sun bayyana sunayen daliban Kwalejin Kaduna da aka kubutar

Daliban da aka kubutar sun hada da mata biyu da maza uku

Dalilai uku na sauke Sufeto Janar Mohammed Adamu

Zargin almundahana da gazawar aiki da halascin karin wa’adin zamansa a mukamin

Abin da ya sa aka umarci jihohi su dakatar da yin rigakafin COVID-19

Babu tabbacin isowar rukuni na biyun rigakafin Oxford-AstraZeneca da aka fara bayarwa a Najeriya