Manyan Labarai

Manyan Labarai

Direban Shugaba Buhari ya riga mu gidan gaskiya

Sa’idu Afaka ya rasu a Asibitin Fadar Shugaban Kasa bayan ya yi jinya mai dogon zango.

’Yan bindiga sun kashe mutum 8 sun sace 28 a Kaduna

’Yan sanda sun ce yanzu ’yan bindiga koma kai hari a hanyar Kachia zuwa Kaduna

Buhari ya nada sabon Shugaban ’Yan sandan Najeriya

Alkali Baba Usman ya zama Mukaddashin Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya

Cutar Murar Tsuntsaye ta barke a jihohi 7 na Najeriya- NCDC

Shugaban na NCDC ya kuma ce tuni suka tura sakamakon binciken ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) kamar yadda ta bukata.

WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar 2021

Kashi 30% na daliban sun samu ‘Credit’ biyar da suka hada da darussan Lissafi da Turanci