Manyan Labarai

Manyan Labarai

Masoyan Buhari sun mamaye Gidan Gwamnatin Najeriya a London

Magoya baya da masu adawa na gangamin yabo da kushe shugaban da ya je duba lafiyarsa a birnin London

A shirye muke a kashe mu kan ceto ’ya’yanmu —Iyayen dalibai ga El-Rufai

Iyayen sun ce ba mai hana su tattaunawa da ’yan bindiga don su ceto rayukan ’ya’yansu

Abin da ya sa ake binciken Masarautar Kano kan badakalar filaye

Sai dai abin mamakin shine yadda wasu suka ce mutumin da ake zargi da yin dillanci zamanin tsohon Sarki Sanusi II shine dai yake da hannu dumu-dumu a

Mahara sun kona hedikwatar ’yan sanda, sun fasa gidan yari

An kuma kai wa sojoji farmaki a harin da ake zargin ’yan kungiyar IPOB ne suka kai

Abin da ya sa ’yan bindiga suke hakon Kaduna – El-Rufa’i

Gwamnan ya kuma kwatanta masu yunkurin tattaunawa da ’yan bindigar da masu karancin tunani.