Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da muka tattauna da Obasanjo — Sheikh Gumi

Ya kamata gwamnati ta yi wa ’yan bindiga afuwa wadanda suka shirya tuba.

’Yan bindiga sun harbe Hausawa bakwai a Jihar Imo

Da dama daga cikin Hausawa ’yan kasuwa sun sauya sheka zuwa Owerri.

Matsalar Tsaro: Sheikh Gumi ya kai wa Obasanjo ziyara

Gumi da wasu shugabannin addinai sun gana da Obasanjo a Abeokuta.

COVID-19: Mutum 7 sun mutu bayan karbar rigakafin AstraZeneca a Birtaniya

Hakan dai na zuwa ne bayan kasashe da dama a Nahiyar Turai sun dakatar da ci gaba da amfani da rigakafin.

Kannywood: Ummi Zee-zee tana ‘yunkurin kashe kanta’

Jarumar ta ce tana cikin wani hali da tsananinsa ya sa ta fara tunanin kashe kanta