Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kano ta haramta kafa hukumar Hisbah mai zaman kanta

Gwamnatin ta ce za ga gurfanar da duk wanda ke da hannu wajen ƙoƙarin kafa sabuwar Hisbah a jihar.

Matatar man Dangote ta rage farashin fetur zuwa N699

Sabon farashin ya fara aiki ne daga ranar 11 ga watan Disamba, 2025, wanda ya yi daidai da farashin man fetur karo na 20 da matatar man ta sanar a ban

Kotun Koli ta soke afuwar da Tinubu ya yi wa Maryam Sanda

Kotun Kolin Najeriya ta soke afuwar da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yi wa Maryam Sanda, inda ta ce shugaban ya wuce makadi da rawa ta hanyar yin afuwa

‘Haduwata da masu garkuwa da ɗan uwana a dajin Zamfara’

Wani mazaunin Kano, Namadi Bawa, ya bayyana yadda ya shiga cikin daji a Jihar Zamfara domin kai kudin fansa ga ’yan bindiga da suka sace ɗan uwansa, i

Jam’iyyar PDP ta tabbatar da mutuwar mataimakin Gwamnan Bayelsa

Jam’iyyar PDP a ranar Alhamis ta tabbatar da rasuwar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo.