Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya na cikin mawuyacin hali —Ministan Tsaro

Muna cikin mawuyacin hali kuma muna bukatar hadin kan dukkan masu ruwa da tsaki.

Mutumin da yake sayar wa da ’yan bindiga babura ya shiga hannu a Kano

Na sayar wa da ’yan bindigar akalla babura 100 a kan farashi mai tsoka.

An janye karar da ta hana a yi mukabalar Sheikh Abduljabbar

Sai dai Gwamnatin Kano ba ta ce uffan game da hukuncin kotun ba.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 19 a hanyar Kaduna-Abuja

Hatsaarin mota ya yi ajalin mutum 19 da ke kan hanyar zuwa Kano daga Legas.

Satar daliban Kaduna: Iyaye da dalibai sun tare hanya

Sun yi barazanar ci gaba da rufe titi har sai gwamnatin jihar ta biya bukatarsu.