Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahara sun bindige mutum 40 a Nijar

An gwabza kazamin fada tsakanin sojoji da maharan a safiyar Litinin

Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Katsina

Wutar da ta tashi da safiyar Litinin na kan ci kuma ta lakume dukiyoyi.

Matsalar tsaro na barazana ga kasancewar Najeriya kasa daya – Gwamnonin Arewa

Kungiyar ta ce ya zama wajibi a magance matsalar wadda a yanzu ke barazana ga ci gaba da kasancewar Najeriya dunkulalliyar kasa.

‘A yi zuzzurfan bincike kan harin da aka kai wa Gwaman Binuwai’

Babban Sufeton ya kuma yi Allah wadai da harin tare da umartar Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar da kara tsaurara matakan tsaro a jihar

Mayakan Boko Haram sun kashe sojojin Kamaru 2 a Borno

“Akwai sojojin Kamaru 2 da aka kashe yayin musayar wutar da ’yan ta’addan na Boko Haram.”