Bidiyon Dala karya ce tsagwaronta —Ganduje
Ganduje ya ce kirkirar bidiyon aka yi domin goga masa kashin kaji saboda siyasa.
Manyan Labarai
Ganduje ya ce kirkirar bidiyon aka yi domin goga masa kashin kaji saboda siyasa.
‘Yan bindigar sun kuma kone gidaje da baburan mutane da dama.
Hakan dai na nufin ita kadai ce za ta kasance Shugabar Kasa mace a nahiyar Afirka, in banda takwararta ta Habasha
Gwamnan ya ce jam’iyyar PDP na da kwararan hujojjin da suka nuna Atiku ne lashe zaben 2019.
An kama shi da tsabar kudi da zai kai na sayen makamai.