Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 56 na kwance a asibiti bayan bullar wata bakuwar cuta a Kano

An kai mutum 30 asibiti a rana guda, ciki har da mutum takwas ’yan gida daya

Rufe iyakoki bai hana fasakwaurin makamai ba —Buhari

Muddin ba a daina rikicin Libya ba, to ba za mu zauna lafiya ba

Majalisar Malamai ta nemi Ganduje ya cire wa Abduljabbar takunkumi

Majalisar ta roki Ganduje da ya ya kamata Ganduje ya kyale Abduljabbar ya ci gaba da harkokinsa.

Aisha Buhari ta dawo Najeriya bayan wata shida a Dubai

Tun bayan tafiyar Aisha aka yi ta ce-ce-ku-ce kan dalilin tafiyar.

Ba sace ni aka yi ba, guduwa na yi – Amaryar Kano

Na yi hakan ne don kada a yi auren.