’Yan bindiga na samun taimako daga kasashen waje —NSCDC
“Da gaske suke; suna da masu daukar nauyinsu daga kasashen duniya…”
Manyan Labarai
“Da gaske suke; suna da masu daukar nauyinsu daga kasashen duniya…”
Mabiya addinai sun yi wa juna ruwan duwatsu kan yunkurin hana dalibai sanya hijabi a makarantu
Sun bindige mutum 10 kasa da mako biyu da Gwamnati ta ba su wa’adin mika wuya
’Yan bindigar sun bude wa ayarin wuta a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Doka ta ba Adamu damar ci gaba da kasancewa Babban Sufetan ‘yan sanda har zuwa 2024.