Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAFDAC ta lalata kayayyakin Naira biliyan 5 a Jihar Nasarawa

Wasu daga cikin waɗannan kayayyakin an ɓoye su ne da gangan, an kuma sake sabunta su da gangan bayan ƙarewar wa’adin amfanin da su

Zanga-zanga ta ɓarke bayan haɗarin tirela ta kashe mutum a Yobe

Hatsarin ya haifar da zanga-zanga daga matasan Damagum waɗanda suka koka game da yawan haɗurra a kan babbar hanyar Damaturu zuuwa Potiskum, musamman k

NAJERIYA A YAU: Alfanu Da Kalubalen Sabon Jadawalin Karatun Makarantu Da Gwamnati Ta Bijiro Dashi

Wadanne irin alfanu ko kalubale sabon tsarin jadawalin karatun firamare da sakandare zai fuskanta yayin da gwamnati ta bijiro dashi?

Daki-daki: Yadda za ku cike neman aikin dan sandan Najeriya na 2025/2026

Hukumar Kula da Ayyukan ’Yan Sanda ta Najeriya, tare da haɗin gwiwar Rundunar ’Yan Sandan Kasar sun buɗe shafin neman aiki domin ɗaukar sabbin ’yan sa

EFCC ta tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige

Sai dai har yanzu EFCC ba fitar da sanarwa game da kama tsohon ministan ba.