Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da ya sa ake sace dalibai a makarantu a Arewa

Matsalar ta rage sha’awar tura yara makaranta tare da illata ilimi a Arewa

An sace daliba kwana biyu kafin bikinta a Kano

Wasu jama’ar na zargin tserewa ta yi don kada a aurar da ita ga wanda ba ta so.

Sojoji sun aika ’yan Boko Haram 41 lahira a Borno

Sun ceto mata da kananan yara 60 tare da kwato manyan makamai daga mayakan kungiyar

Yadda ’yan bindiga suka kashe maharba 17 suka kama 25

Zuwansu maboyar ’yan bindiga ke da wuya miyagun suka bindige 17, suka kame 25.

Daliban firamaren Kaduna sun tsere daga hannun ’yan bindiga

Daliban sun kubuta bayan masu garkuwar sun lakada musu duka