Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kai hari makarantar firamare, sun sace dalibai

Sau uku cikin kwana hudu ’yan bindiga na kai hari a makarantu a Jihar Kaduna

Duk da kasafin N134bn, ’yan Majalisa na neman karin Kudade

Kasafin Malisun Tarayya ya ninku sau kusan shida a cikin shekara 18

Taurin bashi: ASUU ta yi barazanar sake tsunduma yajin aiki

ASUU ta yi gargadin cewa idan tura ta kai bango, to babu makawa za su sake tsunduma yakin aikin.

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda biyu a Bauchi

An kashe ’yan sanda 10 a tsawon makonni biyun da suka gabata.

’Yan bindiga sun sake kai hari makaranta a Kaduna

Gwamnatin ta tabbatar da cewa dukkan dalibai 307 din da aka yi yunkurin sacewa yanzu haka suna cikin koshin lafiya