An rufe makarantar da ‘yan bindiga suka kwashi dalibai a Kaduna
Da wakilan Aminiya suka ziyarci makarantar, sun iske daruruwan dalibai na kokarin fita da kayayyakinsu.
Manyan Labarai
Da wakilan Aminiya suka ziyarci makarantar, sun iske daruruwan dalibai na kokarin fita da kayayyakinsu.
Dalibai mata 23 da maza 16 ne ba a gani ba bayan da aka kwashe ragowar 180 zuwa barikin soji
Ana jinyar daliban da suka samu rauni a wata cibiyar soji.
A lokacin yara sama da 200 ne aka yi wa riga-kafin a Asibitin Zana, inda da dama daga cikinsu suka rasu.
NNPC a wata sanarwa da ya fitar a shafinsa na Twitter ranar Juma’a ya kore batun karin.